AN HANA SAIF GADDAFI SHIGA TAKARAR SHUGABAN KASAR LIBYA

AN HANA SAIF GADDAFI SHIGA TAKARAR SHUGABAN KASAR LIBYA
Hukumar Za’ben Kasar Libya ta hana ‘dan tsohon shugaban kasar, Muammar Gaddafi tsayawa takara a zaben shugaban kasar da za a gudanar a ranar 24 ga watan Disamba.
Kafafen yad’a labaru na Kasar sun ruwaito cewa Hukumar taki amincewa da takarar Saif Gaddafi ne Saboda Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya tana nemansa bi sa zarginsa da aikata laifukan yaki da kisan kai a lokacin da mahaifinsa ke mulkin kasar da ke arewacin Afirka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *