AN KAMA MUTANE 305 DA AKE ZARGI YAN BINDIGA NE, YAYIN DA AKA CETO 168 DA AKA YI GARKUWA DA SU A KADUNA
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun kama mutane 305 da ake zargi ‘yan bindiga ne da masu garkuwa da mutane tsakanin watan Janairu zuwa Nuwamban 2021.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar, ASP Mohammed Jalige ne ya fitar da sanarwar hakan ranar Laraba, inda ya ce Mutum 242 daga cikin wadanda aka kaman suna fuskantar shari’a a gaban kotuna daban-daban na jihar, yanzu haka
www.wtvnigeria.com