AN SANYA DOKAR HANA FITA A KARAMAR HUKUMAR AKWA IBOM DON DAKILE KASHE-KASHE DA SACE-SACE

AN SANYA DOKAR HANA FITA A KARAMAR HUKUMAR AKWA IBOM DON DAKILE KASHE-KASHE DA SACE-SACE

May be an image of 1 person and sitting

 

AN SANYA DOKAR HANA FITA A KARAMAR HUKUMAR AKWA IBOM DON DAKILE KASHE-KASHE DA SACE-SACE
Shugaban karamar hukumar Ikono, a jihar Akwa-Ibom, Nyakno Okoibu, ya sanar da kafa dokar hana fita daga karfe shida na yamma zuwa wayewar gari kullum a yankin.
“Dokar hana zirga-zirgar, wacce ta fara aiki ranar Talata, 28 ga watan Disamba, ya zama dole don dakatar da ayyukan kungiyar asiri da ke haddasa kashe-kashe da sace-sacen dukiya a yankin”‘, cewar wata sanarwa da sakataren yada labarai na shugaban karamar hukumar Nsisong Ntuk ya fitar a ranar Talata.

 

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *