GIRGIZAN KASA MAI KARFIN GASKE TA AFKU A KASAR JAPAN
Rshotani gada kasar Japan na cewa an samu girgizar kasa mai karfin gaske ranar Lahadi, a kudancin lardin Ibaraki da ke gabashin Tokyo babban birnin kasar.
Shaidu sun ce girgizar kasar ta girgiza gine-gine a birnin Tokyo, amma kawo yanzu ba a samu asarar rayuka ba.
www.wtvnigeria.com