GIRGIZAR KASA TA AFKU A YANKUNA DA DAMA NA KASAR PAKISTAN

GIRGIZAR KASA TA AFKU A YANKUNA DA DAMA NA KASAR PAKISTAN
May be an image of 10 people and people standing
An ji girgizar kasa a yankuna da dama na banban Birnin Karachi a ranar Laraba, a cewar cibiyar sa ido kan girgizar kasa ta Pakistan.
Kafafen yada labaru na Kasar sun ruwaito cewa an ji girgizar kasa a garuruwa da dama da girmansa ya kai maki 4.1 a ma’aunin Richter kuma ya auna zurfin kilomita 15.
Kawo yanzu dai ba a samu asarar rayuka ba.

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published.