HUKUMAR KWALLON KAFA TA NAJERIYA TA SALLAMI KOCIN SUPER EAGLES, GERNOT ROHR

HUKUMAR KWALLON KAFA TA NAJERIYA TA SALLAMI KOCIN SUPER EAGLES, GERNOT ROHR

FB_IMG_1639349927614

 

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta NFF ta soke kwangilar Gernot Rohr a matsayin kocin Super Eagles, tare da nada tsohon dan kwallon kafan Kasar, Austine Eguavoen, a matsayin Sabon koci na wucin gadi.

 

Hakan ya kawo karshen dangantaka da Gernot Rohr, wanda ya rike super eagles na tsawon watanni 64, kuma shi ne manaja mafi dadewa a Najeriya,” in ji wata sanarwa da hukamar NFF ta bayyana a ranar Lahadi.

www.wtvnigeria.com

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published.