HUKUMAR LAFIYA TA DUNIYA TA AMINCE DA ALLURAN RIGAKAFIN CUTAR ZAZZABIN CIZON SAURO, NA FARKO

HUKUMAR LAFIYA TA DUNIYA TA AMINCE DA ALLURAN RIGAKAFIN CUTAR ZAZZABIN CIZON SAURO, NA FARKO

Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince da allurar rigakafin cutar cizon sauro na farko, wanda kamfanin GlaxoSmithKline ce ta yi

Ana sa ran alluran zai taimaka matuka wajen rage kamuwa da cutar da Ke ajalin Akalla Mutum dubu 500,000, a Afirka, kowane shekara, wanda daga ciki akwai Kananan yara 260,000 da shekarunsu Ke Kasa da 5

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published.