JAM’IYYAR GREENS TA KASAR JAMUS TA ZABI ‘YAR SHEKARA 28 A MATASAYIN SHUGABANTA
Jami’yyar Greens ta kasar Jamus ta zabi shugabanta mafi karancin shekaru,
‘Yar Majalisa Ricarda Lang, mai shekaru 28.
Hakan ya biyo bayan nasarar da jam’iyyar ta samu ne a zaben kasar da aka gudanar a bara wanda ya bayyana farin jininsu a tsakanin matasa masu kada kuri’a.