JIRAGEN SAMA MALLAKIN GWAMNATIN NAJERIYA ZA SU FARA JIGILAN FASINJA A WATAN AFRILUN 2022

JIRAGEN SAMA MALLAKIN GWAMNATIN NAJERIYA ZA SU FARA JIGILAN FASINJA A WATAN AFRILUN 2022
A Najeriya, Majalisar zartaswa ta tarayya (FEC) ta amince da watan Afrilun 2022 a matsayin Lokacin da za’a kaddamar da tashin Jiragen Air Nigeria, mallakin Gwamnatin K’asar.
Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ne ya sanar da hakan ranar laraba, Jim kadan bayan taron ta FEC.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *