KUNGIYAR MALAMAN JAMI’A TA BAIWA GWAMNATIN NAJERIYA WA’ADIN MAKONNI 3 DON BIYAN BUKATUNSU KO SU TSUNDUMA YAJIN AIKI
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin mako uku domin ta biya bukatun da ke kunshe a cikin yarjejeniyar aiki, da bangarorin biyu suka sanya hannu a ranar 23 ga Disambar shekarar 2020.
“Sa’banin yin hakan na iya tunzura kungiyar tsunduma yajin aika”, Inji ASUU