MATASAN JAM’IYYAR PDP SUN BUKACI A YI WATSI DA TSARIN KARBA-KARBA WAJEN FIDDA ‘DAN TAKARAN SHUGABAN KASA

MATASAN JAM’IYYAR PDP SUN BUKACI A YI WATSI DA TSARIN KARBA-KARBA WAJEN FIDDA ‘DAN TAKARAN SHUGABAN KASA

Matasan jam’iyyar PDP sun bukaci shugabannin jam’iyyar da su yi watsi da tsarin karba-karba wajen fitar da dan takaran Jam’iyyar a zaben shekarar 2023.

Matasan, a karkashin kungiyar matasan Jam’iyyar, reshen kudancin Najeriya, a cikin wata sanarwa a ranar Lahadi daga Shugaban ta na kasa, James Efe Akpofure, ya ce akwai fa’idodi da yawa ga jam’iyyar idan aka yi amfani da cancanta wajen fitar da dan takara ba tsarin karba-karba ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *