MUTUM 5 SUN MUTU SAKAMAKON FASHEWAR ISKAR GAS A KASUWAR LEGAS

 

MUTUM 5 SUN MUTU SAKAMAKON FASHEWAR ISKAR GAS A KASUWAR LEGAS

 

Rahotanni da ke zuwa mana na nuni da cewa akalla mutane biyar ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani fashewar iskar gas a Kasuwar Ladipo da ke karamar hukumar Mushin a jihar Legas.

Fashewar ta faru ne da safiyar Talata a cibiyar sayar da man fetur ta LPG da ke kan titin Ojekunle a babbar kasuwar Ladipo.

Wani Mai Magana da yawun Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), Ibrahim Farinloye, ne ya tabbatar da lamarin wa manema labaru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *