SAMUEL ETO YA LASHE ZAƁEN SHUGABANCIN HUKUMAR KWALLON KAFA TA KAMARU
An zabi fitaccen dan wasan kwallon kafar Kamaru Kuma tsohon dan wasan Kwallon Kafa na kulob din Chelsea, Samuel Eto, a matsayin Sabon shugaban hukumar kwallon kafar Kamaru.
Eto’o, mai shekara 40, Wanda zai jagoranci Hukumar na tsawon Shekaru hudu masú zuwa, tsohon dan Kungiyar kwallon Kafa ne ta Barcelona, da Inter Milan, kamun yayi ritaya.
www.wtvnigeria.com