SANATA SARAKI YA HALARCI JANA’IZAR SANI DANGOTE A KANO

SANATA SARAKI YA HALARCI JANA’IZAR SANI DANGOTE A KANO

Tun da sanyin safiyar yau, Laraba, manyan baki daga fadin Nijeriya da sauran sassan duniya suka yi wa Birnin Kano dafifi, inda suka tarbi gawar Alhaji Sani Dangote, ƙani ga attajirin nan Alhaji Aliko Dangote,
a babban filin jirgin sama na Malam Aminu Kano.

Daga Cikin Wadanda suka tarbi gawar akwai Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya kuma tsohon gwamnan Jihar Kwara, Dakta Abubakar Bukola Saraki.

An sallaci mamacin a Fadar Mai martaba sarkin Kano, daga bisani aka wuce zuwa makwancinsa acan ko’k’i
#wtvnigeria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *