Shugaba Buhari ya kaddamar da jiragen ruwa na yaki

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da jiragen ruwa na yaki, da jirgin ruwan tsaron teku da injiniyoyin Sojin ruwa suka gina a tashar ruwa da ke Legas domin karfafa kokarin sojojin ruwa a yakin da ake yi da masu aikata laifuka a yankin.

 

FB_IMG_1639142963082

 

 

FB_IMG_1639142957688

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published.