Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2022

Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2022 ga majalisar dokoki a ranar Alhamis, mai zuwa.

Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ovie Omo-Agege, ne ya bayyana hakan a ranar Talata a zauren majalisar dattawa da ke Abuja.

Spread the love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *