SHUGABAN BURKINA FASO YA SAUKE FIRAYIM MINISTA DA SAURAN MASU MUKAMAN GWAMNATI

SHUGABAN BURKINA FASO YA SAUKE FIRAYIM MINISTA DA SAURAN MASU MUKAMAN GWAMNATI

FB_IMG_1639141817526

Shugaban Burkina Faso, Roch Marc Christian Kaboré ya kori Firayim Minista Christophe Joseph Marie Dabire tare da rusa gwamnatin kasar.

 

“An kawo karshen ayyukan Firayim Minista, an rushe gwamnati,” in ji sanarwar shugaban kasar, ranar Laraba.

 

Kawo yanzu dai babu alamun lokacin da za a nada shugaban gwamnati a nan gaba.

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published.