SOJOJIN NAJERIYA SUN HARBE WASU MASU GARKUWA DA MUTANE 3
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta harbe wasu masu garkuwa da mutane 3 a jihar Edo da ke kudancin kasar.
A cewar mai magana da yawun rundunar, Onyema Nwachukwu, an harben‘yan ta’addan ne, a wata babbar hanya da suka tare domin sace mutane.