SOJOJIN RUWAN ‘KASAR DENMARK SUN HARBE WASU ‘YAN FASHI 4 A GA’BAR TEKUN NAJERIYA

SOJOJIN RUWAN ‘KASAR DENMARK SUN HARBE WASU ‘YAN FASHI 4 A GA’BAR TEKUN NAJERIYA
Rundunar sojin ƙasar Denmark ta sanar da cewa, wasu jami’anta dake sintiri a teku sun kashe wasu ‘yan fashi hudu a wata musayar wuta da suka yi a mashigar tekun Guinea da ke ga’bar tekun Najeriya.
“Babu wani sojan Denmark da ya jikkata, amma an harbe ‘yan fashi biyar. Hudu daga cikinsu sun mutu, yayin da ‘daya ya samu rauni”, in ji rundunar, a ranar Alhamis.
Sanarwar ta Kara da cewa
lamarin ya faru ne a wajen’ yankin ruwan ƙasar
Najeriya.