TSARIN ZA’BEN FIDDA GWANI KAI TSAYE YA FI DACEWA GA JAM’IYYUN SIYASA

TSARIN ZA’BEN FIDDA GWANI KAI TSAYE YA FI DACEWA GA JAM’IYYUN SIYASA

-Inji Sanata Saraki

 

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya bayyana zaben fidda gwanin kai tsaye a matsayin wanda ya fi dacewa ga jam’iyyun siyasa muddin an gudanar yadda ya kamata.

 

Da ya Ke zantawa da Manema labarai ranar lahadi da ta gabata a garin Ilorin, Sanata Saraki ya roki ‘yan siyasa da kada su bari muhawarar da ta kunno Kai sakamakon amincewa da zaben fidda gwani kai tsaye da Majalisar Dokoki ta yi ya shafi tsarin samar da sabuwar dokar zabe ga kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *