TSOHON SAKATAREN HARKOKIN WAJEN AMURKA, COLIN POWELL YA MUTU SAKAMAKON CUTAR KORONA

TSOHON SAKATAREN HARKOKIN WAJEN AMURKA, COLIN POWELL YA MUTU SAKAMAKON CUTAR KORONA

Colin Powell, janar mai mukamin taurari huɗu, Kuma baƙar fata na farko da ya rike mukamim Hafsan Hafsoshin Sojin Amurka da sakataren tsaro ya mutu ranar Litinin sakamakon kamuwa da yayi da cutar Korona.

Powell, mai Shekaru 84, ya mutu ne a Cibiyar Kiwon Lafiya ta Walter Reed, duk da cewa an yi masa cikakken allurar rigakafin Korona, kamar yadda iyalen sa su ka bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *