Zainab Aliyu kenan da Hukumomin ‘Kasar Saudiyya suka kama Cikin kuskure a shekarar 2018 bayan wasu gur’batattun Ma’aikatan filin Jirgin sama sun saka Mata haramtattun Kwayoyi a Cikin jikar ta.
Cikin Ikon Allah, yau ga Zainab ta zama ma’aikaciyar Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na Najeriya ta NDLEA

ZAINAB ALIYU

ZAINAB ALIYU DA IYAYEN TA

Sabbin jima’an hukumar NDLEA na fareti a Jos