‘YAN SANDA SUN CETO WANI DA AKA YI GARKUWA DA SHI NA TSAWON MAKONNI 6 BA ABINCIN KIRKI

‘YAN’YAN SANDA SUN CETO WANI DA AKA YI GARKUWA DA SHI NA TSAWON MAKONNI 6 BA ABINCIN KIRKI

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta hadin gwiwa da’yan sakai dake aiki yankin Kaura Namoda da Maradun tayi nasarar kubutar da wani Mudassiru Malan dan kauyen Sabon garin Rini dake karamar hukumar Bakura daga hannun yan bindiga.

Mudassiru ya kwashe kusan makonni shidda a hannun yan bindigar da suka sace shi ba su ba shi abinci ba.

A lokacin da yake gabatar da mutunen da aka kubutar ga Kantoman karamar hukumar Bakura, Kwamishinan ‘yan sanda CP Ayuba El kana ya jaddada kokarin rundunar’ yan sanda tare da sauran jami’an tsaro na cigaba da yakin kawar da ‘yan ta’adda da ayukkan ta’addanci a jihar. SANDA SUN CETO WANI DA AKA YI GARKUWA DA SHI NA TSAWON MAKONNI 6 BA ABINCIN KIRKI

Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta hadin gwiwa da’yan sakai dake aiki yankin Kaura Namoda da Maradun tayi nasarar kubutar da wani Mudassiru Malan dan kauyen Sabon garin Rini dake karamar hukumar Bakura daga hannun yan bindiga.

Mudassiru ya kwashe kusan makonni shidda a hannun yan bindigar da suka sace shi ba su ba shi abinci ba.

A lokacin da yake gabatar da mutunen da aka kubutar ga Kantoman karamar hukumar Bakura, Kwamishinan ‘yan sanda CP Ayuba El kana ya jaddada kokarin rundunar’ yan sanda tare da sauran jami’an tsaro na cigaba da yakin kawar da ‘yan ta’adda da ayukkan ta’addanci a jihar.

Spread the love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *