ZULUM YA BAI WA IYALAN MARIGAYI JANAR ZIRKUSHU GUDUMAWAR NAIRA MILYAN 20

ZULUM YA BAI WA IYALAN MARIGAYI JANAR ZIRKUSHU GUDUMAWAR NAIRA MILYAN 20

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya jagoranci tawagar da ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Birgediya Janar Dzarma Zirkushu, a barikin Soja ta Ribadu da Ke Kaduna.

Zulum ya gana da iyalan mamacin inda ya ba su tallafin Naira Milyan N20m, kamar yadda Isa Gusau, mai magana da yawun gwamnan, ya sanar
#wtvnigeria

GUDUMMAWA:

Tabbatar da tsabtataccen aikin jarida, abu ne da ke da muhimmin amfani wajen wanzuwar zaman lafiya, ilimantar da al’umma kan lamuran yau da kullum, da kuma kauracewa duk wani abinda zai jawo rudani ko tashin hankali. A dalilin haka ne muke bukatar gudummawarku domin dorewar wannan kokarin. Domin bada gudammawa, ga bayanan asusun banki:

Jaiz Bank Account lamba:

0001741269

Wonderland Television ltd

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *